Esther 9:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don a kafa waษannan ranakun Furim a keษaษษen lokacinsu, kamar yadda Mordekai mutumin Yahuda da Sarauniya Esta suka dokace su. Yadda kuma suka kafa wa kansu da zuriyarsu, game da lokutansu na azumi da makoki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ููู
ู ุนูู
ูุฑูุซูููฐุณูุ ุณูู ุฏู ุฐูุฑูููุฑูุณูุ ุณูููููุงููููฐ ุฑูุงูููููู ุจููู ฺขููุฑูู
ู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุนููู ุดูุฑูููุ ุนููู ููู
ู ุนูู
ูุฑูุซูููฐุณู ุณูููููุงููููฐ ุฑูุงูููููู ุงููุธูู
ู ุฏู ููุจฺูงููู ุซููู ููุทูููุฏู ุณููู ฺููขู ููููููุณูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ู
ูุชูู
ููู ูููููุฏู ุฏู ุณูุฑููููููู ุนูููฐุณูุชูุง ุณููู ุนูู
ูุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da cewa a kiyaye ranakun Furim a lokacinsu, kamar yadda Mordekai Bayahude, da sarauniya Esta, suka umarci Yahudawa, kamar yadda kuma suka kafa wa kansu da zuriyarsu lokacin tunawa da azuminsu da baฦin cikinsu.