Esther 9:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A mazaunin masarautar a Shusha, Yahudawa suka karkashe, suka kuma hallaka mutum ɗari biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِے مَيْ كَتَنْ‌غَ عَبِرْنِنْ شُوشَنْ، يَهُودَاوَا سُكَ كَشٜىٰ سُكَ كُمَ هَلَّكَ مُتَنٜىٰ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A Shushan, masarauta kanta, Yahudawa suka hallaka mutum ɗari biyar.