Exodus 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai suka naษa shugabannin gandu a kansu don su wahalshe su, su kuma bauta musu, suka sa su suka gina biranen Fitom da Rameses su zama biranen ajiya, domin Firโauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุณููู ููุทู ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุดููุบูุจูููููู ุนููููููู ุฏููุงูููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุณูุฏููููููฐุณู ุฏู ุนููููู ู
ููู ููููุ ุนูููุณูุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูุบููู ูู ฺขูุฑูุนููููู ุจูุฑูููููฐูู ุงููุฌูููุ ููุชููุงู ฺขูุชููุงู
ู ุฏู ุฑูู
ูุณูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuwa naษa musu shugabannin aikin gandu domin su wahalshe su da mawuyacin aiki. Aka sa su su gina wa Fir'auna biranen ajiya, wato Fitom da Ramases.