Exodus 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da kuke taimakon matan Ibraniyawa lokacin haihuwa, in jaririn namiji ne ku kashe shi, amma in ta mace ce, ku bar ta da rai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ููููููฐูู ููู
ูุงุชููู ุงููุจูุฑูุงููููุงููุง ุนููููููููู ููููุฑููปูุฑู ุญฺูููขูููุ ุงูููู ูููู ุบูููุณู ุซููููู ุญฺูููขูููุ ูููููุฑูุ ุนูุฏููู ููู
ูุฌู ููููฐ ุนููู ุญฺูููขูุ ุณููู ููููุดูููฐุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุชูู
ูุซูููฐ ุซูููฐุ ุณููู ููุจูุฑูุชู ุฏู ุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da kuke yi wa matan Ibraniyawa hidimarku ta ungozomai, in kuka gan su durฦushe, in jariri ne suka haifa, sai ku yi masa sanadin mutuwa, in kuma jaririya ce, ku bar ta da rai.โ