Exodus 1:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ungozoman suka amsa wa Fir’auna suka ce, “Ai, matan Ibraniyawa ba kamar matan Masarawa ba ne, gwarzaye ne, sukan haihu kafin ungozomomin su kai wurinsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «مَاتَنْ إِبْرَانِيَاوَا بَ كَمَرْ مَاتَانْ مَصَرْ بَنٜىٰ، غَمَا سُو مَاسُ ڧَرْڢِينٜىٰ، سُكَنْ حَيْڢُ تُنْ مَا كَاڢِنْ مُإِسُواْ وُرِنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ungozomar suka ce wa Fir'auna, “Domin matan Ibraniyawa ba kamar matan Masarawa ba ne, gama su masu ƙwazo ne, sukan haihu tun ungozomar ba su kai wurinsu ba.”