Exodus 10:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firโ€™auna ya kira Musa da Haruna da gaggawa ya ce, โ€œNa yi wa Ubangiji Allahnku zunubi, na kuma yi muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณูŽูˆู’ุฑู ุณูŽูˆู’ุฑู ฺขูุฑู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽูƒูุฑูŽุง ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซู†ูŽูŠู ูˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุฐูู†ููˆุจูุŒ ู†ูŽูƒูู…ูŽูŠู ู…ููƒู ุฐูู†ููˆุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fir'auna ya aika da gaggawa a kira Musa da Haruna. Ya ce musu, โ€œNa yi wa Ubangiji Allahnku zunubi, na kuma yi muku.