Exodus 10:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Fir’auna ya aika aka kira Musa, ya kuma ce, “Ku tafi, ku yi wa Ubangiji sujada. Matanku da yaranku ma za su iya tafiya tare da ku; sai dai ku bar garkunanku na shanu da tumaki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَكِرَا مُوسَٰى يَثٜىٰمَسَ «تُواْ، كُتَڢِے كُيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ؞ ذَاكُ عِيَ كُتَڢِے تَرٜىٰدَ مَاتَنْكُ دَ یَیَنْكُ؞ عَمَّا كُبَرْ غَرْكُنَنْكُ نَتُمَكِ دَ أَوَكِ دَ نَشَانُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fir'auna ya kirawo Musa da Haruna ya ce musu, “Ku tafi ku bauta wa Ubangiji, sai dai ku bar tumakinku, da awakinku, da shanunku a nan, amma ku ku tafi da 'ya'yanku.”