Exodus 10:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Musa ya ce, “Dole ka bari mu kasance da hadayu, da kuma hadayu na ƙonawa waɗanda za mu miƙa wa Ubangiji Allahnmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُوَ يَثٜىٰ مَسَ «دُواْلٜىٰنٜىٰ كَبَرْمُ مُتَڢِے دَ دَبُّواْبِنْدَ ذَامُ مِيڧَ هَدَايُ دَ هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya ce, “In haka ne, kai ka ba mu abin da za mu miƙa wa Ubangiji Allahnmu hadayu da su.