Exodus 10:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya amsa, “Madalla, kamar yadda ka faɗa, ba zan ƙara bayyana a gabanka ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَثٜىٰ «مَادَلَّ، كَمَرْ يَدَّ كَڢَطَا، بَذَنْ ڧَارَ غَنِنْ ڢُسْكَرْكَ بَكُمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya amsa ya ce, “Haka nan ne kuwa, ba zan ƙara ganin fuskarka ba.”