Exodus 10:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ka ƙi ka bari su tafi, gobe zan aiko da fāra a ƙasarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ ڢَا بَكَبَرْ جَمَعَتَ سُتَڢِبَ، تُواْ، غُواْبٜىٰ ذَنْعَيْكُواْ دَ ڢَارِ عَثِكِنْ ڧَسَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ka ƙi yarda ka bar jama'ata su tafi, to, gobe zan aiko da fara cikin ƙasarka,