Exodus 10:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan aka dawo da Musa da Haruna wurin Fir’auna. Sai ya ce, “Ku tafi, ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada. Amma wa da wa za su tafi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عَكَ دَاوُاْ دَ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ وُرِنْ ڢِرْعَوْنَ؞ ڢِرْعَوْنَ يَثٜىٰ مُسُ «تُواْ، شِ كٜىٰنَنْ، كُتَڢِے كُيِ وَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ سُجَّدَ! عَمَّا كُڢَطَا مِنِ، سُو وَ دَ وَ ذَاسُ تَڢِے؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka komar da Musa da Haruna gaban Fir'auna. Sai Fir'auna ya ce musu, “Ku tafi ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada. Amma wa da wa za su tafi?”