Exodus 10:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya amsa, “Za mu tafi tare da ƙanananmu, da tsofaffinmu, da ’ya’yanmu maza da mata, da kuma garkunanmu na shanu da tumaki, gama dole ne mu yi bikin ga Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَأَمْسَ يَثٜىٰ «دُكَنْمُ ذَامُ تَڢِے دَ يَرُواْ دَ ڟُواْهُواْ دَ یَیَنْمُ مَاتَادَ مَظَا دَ غَرْكُنَنْمُ نَتُمَكِ دَ أَوَكِ دَ نَشَانُو، دُواْمِنْ دُواْلٜىٰنٜىٰ مُيِ بِكٍ سُجَّدَ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya amsa, “Da samarinmu, da tsofaffinmu za mu tafi, da 'ya'yanmu mata da maza za su fita tare da mu, da kuma garkunanmu da shanunmu, gama wajibi ne mu yi idi a gaban Ubangiji.