Exodus 11:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faɗa wa mutane cewa dukan maza da mata, su roƙi maƙwabtansu kayan azurfa da na zinariya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَڢَطَا وَجَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ دَ كُواْوَثٜىٰ مَثٜىٰ سُضُواْڧِ كَايَنْ دَرَجَ نَأَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ دَغَ مَصَرَاوَا مَڨُوبْتَنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka faɗa wa jama'a, kowane mutum da kowace mace su roƙi kayan ado na azurfa da na zinariya daga wurin maƙwabtansu.”