Exodus 11:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Ubangiji ya sa mutane suka sami tagomashi a idon Masarawa, Musa kuwa ya sami girma sosai a cikin ฦ™asar Masar a gaban fadawan Firโ€™auna da kuma a gaban jamaโ€™ar.)
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุง ุณูŽุง ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽ ุณูŽุงู…ู ฺขูŽุถู ุฌูู†ู ุงู”ูŽุนูุฏูŽุงู†ูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑูŽุงูˆูŽุงุž ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽู†ู’โ€Œุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽ ุดู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽุนูุฏูŽุงู†ูู†ู’ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ฺขูุฑู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุนูุฏูŽุงู†ูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sa jama'a su yi farin jini a idanun Masarawa. Musa kuwa ya zama babban mutum a ฦ™asar Masar a gaban fฤdawan Fir'auna da kuma gaban jama'ar.