Exodus 11:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma a cikin Israโilawa, ba karen da zai yi haushi wa mutum ko dabba.โ Ta haka za ku sani Ubangiji zai bambanta tsakanin Masar da Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบูู
ูููฐุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ูููุงู ููุฑูููฐ ู
ูุง ุจูุฐููู ูููููููู ู
ูุชูู
ู ูููุงู ุฏูุจูู ููููุดูุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ููุง ุจูู
ูุจูููุชู ฺูููุงูููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ko kare ba zai yi wa wani mutum ko dabba na Isra'ila haushi ba, domin ku sani Ubangiji zai bambanta tsakanin Masarawa da Isra'ilawa.โ