Exodus 12:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jinin zai zama alama a gare ku, a gidajen da kuke; saโad da kuwa na ga jinin, zan ฦetare ku. Ba wata annoba mai hallakarwa da za tฤ taษa ku yayinda na bugi Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌููููู ุฏู ูููู ุดูุงฺขู ุนูููุชููููู ฺขูุฑูู
ู ฺููงููุงฺูขููุงฺูขููููู ุฐููู ุฐูู
ู ุนูููู
ู ุนููููู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ุฏู ููููููฐ ุฏู ุฐูู
ูุ ุณูุนูุฏูู ููุบู ุฌูููููุ ุฐููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ุบูุฏูุงุฌูููฐููููุ ููู
ู ุจูุงุจู ุจูููุนููู ุฏู ุฐููู ููููููุงููุ ูููุงูููุซูููุฏู ููููููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jinin da yake bisa gidajenku zai nuna inda kuke. Sa'ad da na ga jinin zan tsallake ku, ba kuma wani bala'in da zai same ku, ya hallaka ku, a lokacin da zan bugi ฦasar Masar.