Exodus 12:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWannan rana za tฤ zama muku abin tunawa dukan zamananku masu zuwa, za ku kiyaye ta kamar biki ga Ubangiji, dawwammamiyar farilla ce har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุงููุฑู ูููู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ู
ููู ุฑูุงููุฑู ุชูููุงููุงุ ุฐูุงูู ุฏูููโุบู ูููู ุจูููููุชู ุชูุณูุฌููุฏู ุบู ููููููููฐูู ุ ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑูููููููู ุฐูุงูู ููููุงููููฐุชูุ ุบูู
ูุง ููููููู ููุง ุฐูู
ู ฺงููฐุนูุฏูุซูููฐ ุชูุฏูููุฏูููุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ranan nan za ta zama ranar tunawa a gare ku, za ku kiyaye ta, ranar idi ga Ubangiji. Dukan zamananku za ku kiyaye ta, idi ga Ubangiji har abada.