Exodus 12:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu yi Bikin Burodi Marar Yisti domin a wannan rana ce na fitar da ku ษangare-ษangare daga Masar. Ku kiyaye wannan rana ta zama muku dawwammamiyar farilla wa tsara masu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููููุงููููฐ ููููููู ุจููู ุบูุฑูุงุณูุฑู ู
ูุฑูุฑู ููุณูุชูุ ุบูู
ูุง ุงููููููููู ุฑูุงูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ฺงูููโุบููู ฺงูููโุบูููุ ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑููููููููุ ุฐูุงูู ููููุงููููฐ ููููููู ุฑูุงููุ ุบูู
ูุง ููููููู ููุง ุฐูู
ู ฺงููฐุนูุฏู ุซูููฐ ุชูุฏูููุฏูููุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku kiyaye idin abinci marar yisti, gama a wannan rana na fitar da rundunarku daga ฦasar Masar. Ku kiyaye wannan rana dukan zamananku. Wannan farilla ce ta har abada.