Exodus 12:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wata na fari, za ku ci burodi marar yisti daga yammancin ranar goma sha huɗu har zuwa yammancin ranar ashirin da ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وَتَ نَڢَرْكُواْ دَغَ يَمَّ تَرَانَ تَغُواْمَشَا حُطُ ذُوَا يَمَّ تَرَانَ تَعَشِرِنْ دَ طَيَ، ذَاكُثِ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku ci abinci marar yisti da maraice a kan rana ta goma sha huɗu ga wata na fari, har zuwa rana ta ashirin da ɗaya ga watan da maraice.