Exodus 12:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ci wani abincin da aka yi da yisti. Ko’ina kuka zauna, dole ku ci burodi marar yisti.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ عِنْدَ كُكٜىٰدَ ذَمَ، بَذَاكُثِ وَنِ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ يِسْتِبَ، سَيْدَيْ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan abin da yake da yisti ba za ku ci shi ba, wato sai abinci marar yisti ne kaɗai za ku ci a dukan gidajenku.”