Exodus 12:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji zai ba ku yadda ya alkawarta, ku kiyaye wannan biki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كُكَ شِغَ ڧَسَرْدَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مُكُ أَلْڧَوَرِ ذَيْبَاكُ، ذَاكُ دِنْ‌غَ كِيَايٜىٰ وَنَّنْ ڧَٰعِدَرْ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji zai ba ku kamar yadda ya alkawarta, wajibi ne ku kiyaye wannan farilla.