Exodus 12:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuma ’ya’yanku suka tambaye ku, ‘Mece ce manufar wannan biki?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ یَیَنْكُ سُكَيِ تَمْبَيَ سُثٜىٰ، ‹مٜىٰنٜىٰنٜىٰ مَنُڢَرْ وَنَّنْ ڧَٰعِدَرْ سُجَّدَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da 'ya'yanku suka tambaye ku, ‘Ina ma'anar wannan farilla?’