Exodus 12:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku faɗa musu, ‘Hadaya ce ta Bikin Ƙetarewa ga Ubangiji, domin ya tsallake gidajen Isra’ilawa a Masar, lokacin da ya kashe Masarawa, amma bai taɓa gidajenmu ba.’ ” Sai mutane suka rusuna, suka yi sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْكُ أَمْسَ كُثٜىٰ، ‹وَنَّنْ هَدَايَثٜىٰ تَبِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ نَ يَهْوٜىٰهْ ، غَمَا يَا ڧٜىٰتَرٜىٰ غِدَاجٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ عَثِكِنْ مَصَرْ؞ كُواْدَيَكٜىٰ يَا كَكَّشٜىٰ مَصَرَاوَا، بَيْتَٻَ غِدَاجٜىٰنْمُبَ؞› » سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُكَ دُرْڧُسَ سُكَيِ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku ce, ‘Hadaya ce ta Idin Ƙetarewa ga Ubangiji, domin ya tsallake gidajen Isra'ilawa a Masar, lokacin da ya kashe Masarawa, amma bai taɓa gidajenmu ba.”’ Sai jama'ar suka durƙusa suka yi sujada.