Exodus 12:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fir’auna da dukan fadawansa da kuma dukan Masarawa, suka tashi a cikin daren da kuka mai zafi, aka kuma ji kukan a ko’ina a cikin ƙasar Masar, gama ba gidan da ba a yi mutuwa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرْعَوْنَ يَا تَاشِ دَ دَرٜىٰ، شِ دَ دَتَّاوَنْسَ دَ دُكَنْ مَصَرَاوَا؞ سَيْ كُوكَا مَيْ ڟَنَنِ يَتَاشِ كُواْعِنَ عَثِكِنْ ڧَسَرْ مَصَرْ، غَمَا بَابُ غِدَنْ دَ بَعَيِ مُتُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da dare Fir'auna ya tashi, shi da dukan fādawansa, da dukan Masarawa, suka yi kuka mai tsanani a Masar, gama ba gidan da ba a yi mutuwa ba.