Exodus 12:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin daren, Fir’auna ya aika a kira Musa da Haruna ya ce, “Ku tashi, ku da jama’arku, ku fita daga cikin jama’ata. Ku tafi, ku bauta wa Ubangiji yadda kuka ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَسَا عَكَ كِرَا مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ دَ دَرٜىٰنَّنْ يَثٜىٰ «تَاشِ! كُڢِتَ كُبَرْ مُتَنٜىٰنَ، كُو دَ جَمَعَرْكُ إِسْرَٰٓءِيلَ! كُتَڢِے كُيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ، كَمَرْ يَدَّ كُكَ ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Fir'auna ya sa aka kirawo masa Musa da Haruna da daren, ya ce musu, “Tashi, ku da jama'arku, ku fita daga cikin jama'ata. Tafi, ku bauta wa Ubangiji kamar yadda kuka ce.