Exodus 12:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji ya yi tsaro a wannan dare, domin yฤ fitar da su daga Masar, a wannan dare, dole dukan Israโilawa su yi tsaro, don su girmama Ubangiji, cikin dukan tsararraki masu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฏูุฑูููฐูู ููุง ุฐูู
ู ุฏูุฑูููฐูู ุฏู ููููููููฐูู ููุณูุง ุนูุฏููุงู ุนููููู ู
ูุชูููููฐููุณู ุฏููุงูู
ููู ฺููขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุฐูุงุณู ููููฐูปูููฐ ููููููู ุฏูุฑูููฐ ุบู ููููููููฐูู ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุฐูููุง ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daren nan da Ubangiji ya sa domin ya fito da Isra'ilawa daga ฦasar Masar, daren ne wanda wajibi ne Isra'ilwa su kiyaye domin su girmama Ubangiji dukan zamanansu.