Exodus 12:46 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Dole a ci shi a cikin gida ɗaya; kada a kai naman waje. Kada a karya wani daga ƙasusuwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَثِشِ عَثِكِنْ غِدَنْ دَ عَكَ دَڢَ، بَذَاعَ طَوْكِ كُواْمٜىٰ دَغَ نَامَنْ عَكَيْ وَجٜىٰبَ؞ بَابُ كُواْ ڧَشِنْسَ طَيَ دَ ذَاعَ كَرْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gidan da aka shirya, nan za a ci, kada a fitar da naman waje, kada kuma a karye ƙashinsa.