Exodus 12:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole dukan taron jama’ar Isra’ila su yi bikin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاسُ كِيَايٜىٰ وَنَّنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan taron jama'ar Isra'ila za su kiyaye Idin Ƙetarewa.