Exodus 12:48 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBaฦon da yake zama tare da ku da yake so yฤ yi Bikin ฦetarewar Ubangiji, dole yฤ yi wa dukan mazan da suke cikin gidansa kaciya; saโan nan ne zai iya yin abubuwa kamar haifaffen ษan ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจฺูงููุงูู ุฏูููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููููููู ูููู ุณููุงู ูููู ุจููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ุบู ููููููููฐูู ุ ูููุงูููููููฐ ููู
ูุฌููู ุฏูููููููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุฐูุงุนููู ู
ูุณู ููุงุซูููุ ุณูุนููู ุฐููู ุนููู ุดูุบู ุจููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ ููู
ู ุฐูุงุนู ุทูููููููฐุดู ููู
ูุฑู ุทููู ููุณูุ ุนูู
ููุง ููููุฏู ุจูุนููู ู
ูุณู ููุงุซูููุจูุ ุจูุฐููู ุชููปูุซูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan baฦon da yake zaune tare da ku yana so ya yi Idin ฦetarewa ga Ubangiji tare da ku, to, sai a yi wa kowane namiji da yake a gidansa kaciya sa'an nan ya iya shiga idin, shi kuma ya zama ษan ฦasa. Daษai, marar kaciya ba zai ci ba.