Exodus 13:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA kwanaki masu zuwa, in ษanka ya tambaye ka, โMene ne manufar wannan?โ Ka faษa masa cewa, โDa hannu mai iko Ubangiji ya fito da mu daga Masar, daga ฦasar bauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุบูุจู ุนูุฏููู ุทููููู ููุง ุชูู
ูุจูููููฐูู ุซูููฐูู โนู
ูููฐููููฐููููฐ ู
ฺูููขูุฑู ูููููููุโบ ุณููู ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุฏู ุฅูููููุงูู ุญููููููุณู ููููููููฐูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุฏูุบู ุบูุฏููู ุจูููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In wata rana 'ya'yanku suka tambaye ku cewa, โIna ma'anar wannan?โ Sai ku ce musu, โDa iko Ubangiji ya fisshe mu daga Masar, daga gidan bauta.