Exodus 13:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za tฤ kuma zama alama a hannunku da kuma shaida a goshinku cewa Ubangiji ya fito da mu daga Masar da hannunsa mai iko.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ฺงููฐุนูุฏู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุนูููู
ู ุนููููู ุญูููููููู ุฏู ุงููุจููู ุชูููุงููุง ุงููุบููุงูุดููููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ููููฐ ฺููขูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุชูููุฑููู ุฅูููููุงูู ุญููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Al'amarin nan kuwa zai zama matuni kamar alama a hannunku ko a goshinku, gama da iko Ubangiji ya fisshe mu daga Masar.โ