Exodus 13:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da rana Ubangiji yakan ja gabansu a cikin alโ€™amudin girgije domin yฤƒ bishe su a kan hanyarsu, da dare kuma a cikin alโ€™amudin wuta domin yฤƒ ba su haske, domin su iya tafiya dare da rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุง ูˆูุซูœู‰ูฐ ุบูŽุจูŽู†ู’ุณู ุฏูŽ ฺงูู†ู’ุดูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู†ููˆู†ูŽ ู…ูุณู ุญูŽู†ู’ูŠูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽ ฺงูู†ู’ุดูู†ู’ ูˆูุชูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽุจูŽุงุณู ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุฑูŽุงู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da rana Ubangiji yakan yi musu jagora da al'amudin girgije, da dare kuwa da al'amudin wuta, domin ya ba su haske domin su iya tafiya dare da rana.