Exodus 13:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ce wa mutane, โKu tuna da wannan rana, ranar da kuka fito daga Masar, daga ฦasar bauta, gama Ubangiji ya fito da ku da hannu mai iko. Kada ku ci wani abin da yake da yisti.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ููุฌูู
ูุนู ยซููุฏูููโุบู ุชูููุงูู ุฏู ููููููู ุฑูุงููุ ุฑูุงููุฑู ุฏู ูููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุฏูุบู ุบูุฏููู ุจูููุชูุงุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุง ฺขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ููุฑููู ุฏู ุฅูููููุงูู ุญููููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุชูููุงููุง ุฏู ููููููู ุฑูุงููุ ุจูุฐูุงููุซู ุบูุฑูุงุณูุฑู ุฏู ุนููููู ุฏู ููุณูุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya ce wa jama'a, โKu kiyaye wannan rana da kuka fito daga Masar, daga gidan bauta, gama da hannu mai ฦarfi Ubangiji ya fitar da ku daga wurin. Daษai, ba za ku ci abinci mai yisti ba.