Exodus 13:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Ubangiji ya kawo ku cikin ฦ™asar Kanโ€™aniyawa, Hittiyawa, Amoriyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa, ฦ™asar da ya rantse wa kakanninku cewa zai ba ku, ฦ™asar da take zub da madara da zuma, za ku kiyaye wannan biki a wannan wata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ูƒูŽู†ู’ุนูŽู†ููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ู‡ูุชู‘ููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ููˆุงู’ุฑููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ู‡ููˆููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูŠูœู‰ูฐุจูุณููŠูŽุงูˆูŽุงุŒ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุฑูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐูˆูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽ ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงูƒูŽุŒ ฺงูŽุณูŽุงุซูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏูŽุฑู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุงู”ูŽูˆูŽุชูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku kiyaye wannan farilla a wannan wata sa'ad da Ubangiji ya kai ku ฦ™asar Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Amoriyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa, wadda ya rantse wa kakanninku zai ba ku, wato ฦ™asar da take ba da yalwar abinci.