Exodus 13:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan abin tunawa zai zama muku alama a hannunku, da kuma a goshinku cewa dokar Ubangiji tana a bakinku. Gama Ubangiji ya fitar da ku daga Masar da hannu mai iko.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุจููู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ููู
ูุฑู ุนูููู
ู ุนููููู ุญูููููููู ุฏู ููู
ู ุงููุจููู ุชูููุงููุง ุงููุบููุงูุดูููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุชูููุณูููุซูููฐ ุนูุจูุงููููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ฺููขูุชูุฑู ุฏููููู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุฏู ุฅูููููุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai zama matuni kamar alama a hannunku, da abin tunawa a goshinku, domin shari'ar Ubangiji ta zama a bakinku, gama da hannu mai ฦarfi Ubangiji ya fisshe ku daga Masar.