Exodus 14:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mu faɗa maka a Masar ba, cewa ‘Ka bar mu mu bauta wa Masarawa’? Ai, da ya fi mana mu bauta wa Masarawa, da a ce mu mutu a hamada!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مَا بَمُڢَطَا مَكَبَ تُنْ مُنَ عَثِكِنْ مَصَرْ ثٜىٰوَ ‹كَدَيْ بَرْمُ عَثِكِنْ بَوْتَرْمُ أَ مَصَرْ كَوَيْ؞› غَمَا ذَيْڢِ مَنَ مُبَوْتَاوَ مَصَرَاوَا دَ مُمُتُ أَنَنْ ثِكِنْ دَاجِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba abin da muka faɗa maka tun a Masar ke nan ba cewa, ‘Ka rabu da mu, mu bauta wa Masarawa’? Gama gwamma mu bauta wa Masarawa da mu mutu a jeji.”