Exodus 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya amsa wa mutane ya ce, โKada ku ji tsoro. Ku tsaya dai ku ga ceton da Ubangiji zai kawo muku yau. Masarawan da kuke gani yau, ba za ku ฦara ganinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ููุซูููฐ ููุฌูู
ูุนู ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงู! ฺููููู ุดูุถู ุงูู ุนูููุฏู ููููููฐุ ููุบู ุซูููฐุชููุงูู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ููู
ููู ููููุ ู
ูุตูุฑูุงููุง ููุทูููุฏู ููููููฐ ุบูููููุณู ุนูููููุ ุจูุฐูุงูู ฺงูุงุฑู ุบูููููุณู ููู
ู ุจู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce wa jama'a, โKada ku tsorata, ku tsaya cik, ku ga ceton Ubangiji, wanda zai yi muku yau, gama Masarawan nan da kuke gani yau, ba za ku ฦara ganinsu ba faufau.