Exodus 14:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Don me kake mini kuka? Ka faɗa wa Isra’ilawa su ci gaba da tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰيِ مِنِ كُوكَا؟ كَڢَطَا وَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُيِغَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Me ya sa kake yi mini kuka? Faɗa wa Isra'ilawa su ci gaba.