Exodus 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai malaโikan Allah wanda yake tafiya a gaban sojojin Israโila, ya janye, ya koma bayansu. Alโamudin girgije shi ma ya koma, ya tsaya a bayansu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุงูููููููู ุงูููููู ููููุฏู ุฏูุง ููููููฐ ุชฺูขููู ุงููุบูุจููู ฺงูููโุบููู ฺงูููโุบูููุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุชูุงุดู ุฏูุบู ุบูุจูููุณู ูููููุงูู
ู ุจูุงููููุณูุ ุณููู ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ููู
ู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ุบูุจูููุณู ูููููุงูู
ู ุจูุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Allah kuwa wanda yake tafiya a gaban rundunar Isra'ila ya tashi ya koma bayansu, haka kuma al'amudin girgijen ya tashi daga gabansu ya tsaya a bayansu.