Exodus 14:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka faɗa wa Isra’ilawa, su juya su kafa sansani a Fi Hahirot, a tsakanin Migdol da teku. Za su kafa sansanin kai tsaye kusa da teku, wanda ya fuskanci Ba’al-Zafon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَڢَطَا وَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُجُويَا سُيِ ذَنْغُواْ أَغَبَنْ غَرِنْ ڢِ هَهِرُواتْ كُسَدَ غَرِنْ بَعَلْ ظٜىٰڢُوانْ؞ وَنَّنْ وُرِے يَنَ ڟَكَانِنْ غَرِنْ مِغْدُوالْ دَ كُمَ تٜىٰكُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Faɗa wa Isra'ilawa su juya su yi zango a gaban Fi-hahirot tsakanin Migdol da bahar, a gaban Ba'alzefon. Sai ku yi zango gab da bahar.