Exodus 14:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Isra’ilawa suka wuce cikin teku a kan busasshiyar ƙasa, ruwan ya zama musu katanga dama da hagu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِسْرَٰٓءِيلَاوَا كُوَ سُكَبِے تَثِكِنْ تٜىٰكُنْ عَكَنْ بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا؞ ضُوً يَا ذَمَ مُسُ بَنْغُواْ أَغٜىٰڢٜىٰنْ دَامَ، بَنْغُواْ كُمَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ هَغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa kuwa suka bi ta tsakiyar bahar, a busasshiyar ƙasa. Ruwan ya zama musu katanga dama da hagu.