Exodus 14:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masarawa suka bi su da dukan dawakan Firโauna, da kekunan yaฦi, da mahayan, suka bi su cikin teku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุตูุฑูุงููุง ุฏู ุฏููููู ุฏููููููู ฺขูุฑูุนููููู ุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงูููููุณู ุฏู ู
ูุงุณู ูููููู ุฏูููููุ ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุชูููฐูููู ุณููู ุจููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masarawa kuwa suka bi su har tsakiyar bahar, da dawakan Fir'auna duka, da karusansa, da mahayan dawakansa.