Exodus 14:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Isra’ilawa suka wuce cikin teku a busasshiyar ƙasa, ruwa kuwa ya yi musu katanga dama da hagu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَبِے تَثِكِنْ تٜىٰكُنْ عَبُوسَشِّيَرْ ڧَسَا، ضُوَ كُوَ يَذَمَ مُسُ بَنْغُواْ أَغٜىٰڢٜىٰنْ دَامَ، بَنْغُواْ كُمَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ هَغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Isra'ilawa suka yi tafiya a busasshiyar ƙasa a tsakiyar bahar, ruwa kuwa ya yi musu katanga dama da hagu.