Exodus 14:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Israโilawa suka ga iko mai girma da Ubangiji ya yi gฤba da Masarawa, sai mutanen suka ji tsoron Ubangiji, suka amince da shi, da kuma bawansa Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณูููุบู ุจูุจูููู ุงููุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ุนููููู ู
ูุตูุฑูุงููุงุ ุณฺูููงูุงุฑู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููู
ู ุบูุณูููุชูุดู ุฏู ุจูุงููููุณู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka ga gawurtaccen aikin da Ubangiji ya yi gฤba da Masarawa. Isra'ilawa kuwa suka ji tsoron Ubangiji, suka gaskata Ubangiji da bawansa Musa.