Exodus 15:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne cikin alloli, ya yi kamar ka, ya Ubangiji? Wane ne kamar ka, mai ษ—aukaka cikin tsarki, mai banrazana cikin ษ—aukaka, mai aikata alโ€™ajabai?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ูƒูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูุŸ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุฑูŽุฌูŽุฑู’ ฺŸูŽุฑู’ูƒูู†ู’ูƒูŽุŸ ุซููƒูู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ู…ูŽูŠู’ ุจูŽู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ูƒูŽู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYa Ubangiji, wane ne kamarka a cikin alloli? Wa yake kamarka a cikin ษ—aukaka da tsarki? Mai banrazana cikin mafifitan ayyuka, mai aikata mu'ujizai.