Exodus 15:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin ƙaunarka marar iyaka, za ka bishe mutanen da ka fansa. A cikin ƙarfinka, za ka bishe su zuwa mazauninka mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، كَبِدَ جَمَعَرْكَ دَ كَڢَنْسَ؞ دَ ڧَرْڢِنْكَ كَجَغُواْرَنْثٜىٰسُ ذُوَا وُرِنْكَ مَيْ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tabbatacciyar ƙaunarka, ka bi da jama'arka da ka fansa, Ka bi da su da ƙarfinka zuwa tsattsarkan mazauninka.