Exodus 15:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ Ubangiji ne ƙarfina da mafakata, ya zama cetona. Shi Allahna ne, zan yabe shi. Allah na kakana, zan ɗaukaka shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ ڧَرْڢِينَ نٜىٰ دَ إِيكُواْنَ، شِينٜىٰ يَذَمَ ثٜىٰتُواْنَ؞ شِينٜىٰ اللَّهْ نَا، ذَنْيَبٜىٰشِ، اللَّهْ نَبَابَنَ، ذَنْ طَوْكَكَ شِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ne ƙarfina da mafakata, Shi ne wanda ya cece ni. Wannan ne Allahna, zan yabe shi, Allah na kakana, zan ɗaukaka shi.