Exodus 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Miriyam ta yi musu waƙa. “Ku rera ga Ubangiji gama ya ci gawurtacciyar nasara. Doki da mahayi, ya jefa cikin teku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَرْيَمُ تَبِدَسُ ثِكِنْ وَاڧَا تَنَ ثٜىٰوَ «رٜىٰرَ وَاڧَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، غَمَا يَاثِ نَصَرَا مَيْغِرْمَ ڨُورَيْ؞ دُواْكِ دَ مَيْ هَوَنْسَ يَا جٜىٰڢَرْ ثِكِنْ تٜىٰكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maryamu tana raira musu waƙa tana cewa, “Raira waƙa ga Ubangiji, gama ya ci gawurtacciyar nasara, Doki da mahayinsa, ya jefar cikin bahar.”