Exodus 15:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka zo Mara, ba su iya shan ruwan ba saboda yana da ɗaci (shi ya sa ake kira wurin Mara).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ إِسُواْ تَڢْكُنَنْ مَرَ، سُكَ سَامِ ضُوَ؞ عَمَّا مُتَنٜىٰ بَسُ عِيَ شَنْ ضُوً بَ، سَبُواْدَ طَاثِنْسَ؞ شِيَسَا عَكَ كِرَا وُرِنَّنْ دَ سُونَ مَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka zo Mara, sun kasa shan ruwan Mara saboda ɗacinsa, don haka aka sa masa suna Mara.