Exodus 15:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya yi kuka ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya nuna masa wani itace. Sai ya jefa shi cikin ruwan, sai ruwan ya zama mai daษi. A can Ubangiji ya yi musu doka da farilla, a can kuma ya gwada su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ูููููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููููููููฐูู ููููููู ู
ูุณู ูููู ุงููุชูุงุซูููฐุ ู
ููุณููฐู ููุง ููุฑููู ุทููู ุณูููุฏููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุฌูููฐฺขู ุนูุซููููู ุถูููุ ุณููู ุถููู ููุฌูููู ููุฐูู
ู ู
ููู ุฏูุงุทูููุดูุงุ ุงูู ูููู ููููฐ ููููููููฐูู ฺููููขู ู
ูุณู ฺงููฐุนูุฏู ุฏู ุนูู
ูุฑูููุ ููููู
ู ฺ ููุฏู ุงููู
ูููุซููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya roฦi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya nuna masa wani itace. Sa'an nan Musa ya karyi itacen, ya jefa cikin ruwa, ruwan kuwa ya zama mai daษi. A nan ne Ubangiji ya kafa musu dokoki da ka'idodi, a nan ne kuma ya gwada su.